Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga jihar Adamawa

Nigerian National Assembly delegation from Adamawa
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Adamawa ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Adamawa ta Arewa, da Adamawa ta tsakiya, da kuma Adamawa ta Kudu, sai kuma wakilai takwas masu wakiltar Jada/Ganye/Mayo-Belwa/Toungo, Guyuk/Shelleng, Hong/Gombi, Mubi N/Mu S/Maiha., Fufore/Song, Yola North/Yoal South/Girei, Demsa/Numan/Lamurde, and michika/gulak/Madagali.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search